Home / Tag Archives: UDHR

Tag Archives: UDHR

SERAP Ta Buƙaci Tinubu Ya Tilasta Wa NNPCL Janye Ƙarin Kuɗin Man Fetur.

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Hutun Maulidi

Ƙungiyar dake fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya (SERAP), ta buƙaci shugaba Bola Tinubu ya yi amfani da matsayinsa wajen tilasta wa kamfanin mai na ƙasar (NNPCL), ya janye ƙarin farashin man fetur cikin gaggawa duba da yadda ƙungiyar ta kira ƙarin da wanda ya saɓa wa doka. Cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar a yau Lahadi, ta …

Read More »

Kano : Zamu Ɗauki Mataki Kan Kamfanoni Masu Zaman Kansu Tunda Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Gaza – UDHR.

'Yancin Kai: Jawabin Shugaba Tinubu Tamkar Tsokanar Talakawan Najeriya Ne - UDHR

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adama ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano, tayi alƙawarin ɗaukar matakin Shari’a akan dukkan Kamfanonin dake takewa Ma’aikata haƙƙoƙin su a faɗin jihar. Babban Daraktan ƙungiyar Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya bayyana hakan a yayin zantawar sa da jaridar GTR HAUSA, inda ya ce matakin ya zama dole a sakamakon yadda ƙorafe-ƙorafen …

Read More »
Skip to toolbar