Daga Bello Usman. Wani bincike da aka wallafa a wata mujallar ƙasar Amurka ya gano cewa, ƙoƙarin rage Ungulu a ƙasar India ya janyo mutuwar kusan mutum 500,000 a cikin shekara biyar. Binciken ya ce ana kallo Ungulu a matsayin masu tsaftar muhalli saboda rawar da suke taka wa, wajen cire dabbobin da …
Read More »