Daga Bashir Gasau. Kusan mutum 200 ne aka tabbatar da mutuwarsu a Vietnam, sakamakon ambaliyar ruwa da wata guguwar da suka faru a makon da ya wuce. Rahotanni na cewa ana kuma neman kusan Mutum 130 da ba’a san inda suke ba. Ministan aikin gona a ƙasar, ya ce sama da eka 250 na amfanin gona ambaliyar ta shafe. …
Read More »