Daga Bello Usman. A gobe Litinin za’a fara kama Mabarata a titunan babban birnin Abuja. Hakan na zuwa ne a yayin da wa’adin da babban ministan birnin Abuja Nyesom Wike, ya bai wa mabaratan na daina bara a titunan babban birnin ke cika a gobe Litinin. Toh sai dai kuma ƙungiyar masu bukata …
Read More »