Daga Bashir Gasau. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adama ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano, ta bayyana jawabin Shugaban Najeriya Bola Tinubu na jiya Talata, a matsayin wani salo na tsokanar Talakawan ƙasar. Babban Daraktan ƙungiyar Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko …
Read More »Tag Archives: ‘yancin kai
‘Yancin Kai: Gwamnan Kano Ya Ɗauki Nauyin Kula Da Rayuwar Marayu 95
Daga Bello Usman. A ƙoƙarin sa na nuna halin Karamci da tausayi, Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ɗauki nauyin kula da rayuwar marayu 95 da ke jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin wata liyafar cin abinci tare da yaran, waɗanda suke zaune a gidan marayu na jihar …
Read More »‘Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa – Chidari
Daga Bashir Gasau. Wakilin Al’ummar Dambatta da Makoda a Majalisar Wakilan Najeriya, Rt. Honarabul Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari, ya bayyana batun gina Najeriya a matsayin abinda ya ke wuyan kowanne ɗan ƙasar ba iya shugabanni ba. Chidari na wannan bayani ne ta cikin saƙon taya murna ga al’ummar Najeriya, dangane da zagayowar …
Read More »Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun ‘Yancin Kai – Kwamared Murtala Gamji
Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja. Shugaban ƙungiyar Dattawan Matasan arewacin Najeriya, Kwamared Murtala Garba (Gamji), ya fara zagayen murnar ranar samun ƴancin kai, wanda ya kasance karo na 64. Gamji, wanda shine tsohon Shugaban Majalisar Matasa ta ƙasa wato (NYCN), ya fara zagayen ne da shirya wasan damben gargajiya ga ɗaukacin Matasan Arewacin Najeriya, domin murnar zagayowar ranar samun Yancin …
Read More »