Home / Tag Archives: ‘Yansanda

Tag Archives: ‘Yansanda

Ana Zargin Wani Ɗan Sanda Da Kashe Matashi A Jihar Yobe

Ana Zargin Wani Ɗan Sanda Da Kashe Matashi A Jihar Yobe 

                  Daga Bashir Gasau.   Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Yobe, CP Garba Ahmed, ya bada tabbacin bincikar zargin da ake yiwa wani Jami’in su, na kisan wani Matashi bayan wata cacar baki ta shiga tsakanin su. CP Garba ya sanar da hakan ne ta cikin wata sanarwa da Kakakin rundunar a jihar …

Read More »

Zaki Ya Yagalgala Mai Gadinsa A Gidan Gonar Obasanjo

Zaki Ya Yagalgala Mai Gadinsa A Gidan Gonar Obasanjo

            Daga Bashir Gasau.   Zaki ya kashe wani mai kula da shi a gidan gonar tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo. Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar Ogun, Omolola Odutola ce ta tabbatar da hakan, inda ta ce babban jami’in tsaron wurin ne ya kai musu rahoton faruwar lamarin a jiya Asabar. An bayyana …

Read More »

‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Barawon Ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa

             Daga Bashir Gasau.   Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta sami nasarar kama wani Matashi da take zargi da satar ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa guda 95. Kakakin rundunar na jihar Bauchi, SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce …

Read More »

Hadari: Sarkin Kano Na 15 Ya Jajantawa Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya

Haɗɗari: Sarkin Kano Na 15 Ya Jajantawa Rundunar 'Yan Sandan Najeriya

           Daga Bello Usman.       Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bayyana rasuwar jami’an ‘yan sanda biyar da kuma jikkatar wasu 11, a matsayin wata babbar Jarrabawa ga rundunar ‘Yan Sandan Najeriya. Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin saƙon jaje da babban Sakataren yaɗa Labaran sa, Abubakar Balarabe …

Read More »

Ambaliyar Maiduguri : Rundunar ‘Yan Sandan Borno Ta Bada Wasu Shawarwari

Ambaliyar Maiduguri : Rundunar ‘Yan Sandan Borno Ta Bada Wasu Shawarwari

           Daga Bashir Gasau.     Rundunar ‘Yan Sandan jihar Borno ƙarƙashin jagorancin Kwamishina CP ML Yusufu, ba bawa al’ummar jihar wasu shawarwari biyo bayan faruwar ambaliyar ruwa a birnin Maiduguri. Jami’n dake kula da masu magana da yawun Rundunar a Arewa maso gabas, SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata …

Read More »
Skip to toolbar