Daga Bashir Gasau. Kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Yobe, CP Garba Ahmed, ya bada tabbacin bincikar zargin da ake yiwa wani Jami’in su, na kisan wani Matashi bayan wata cacar baki ta shiga tsakanin su. CP Garba ya sanar da hakan ne ta cikin wata sanarwa da Kakakin rundunar a jihar …
Read More »Tag Archives: Yobe
Rundunar ‘Yansandan Jihar Yobe Tayi Allah-Wadai Da Kisan Gillar Da Aka Yiwa Wani Matashi
Daga Bello Usman. Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe tayi Allah-Wadai, da kisan da aka yiwa wani Matashi me suna Lawan Adamu, ɗan kimanin shekaru 28 da haihuwa. Kakakin rundunar na jihar Yobe, DSP Dungus Abdulkarim ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR HAUSA, …
Read More »Ambaliya : Zauren Haɗin Kan Malaman Kano Ya Ƙudiri Aniyar Tattara Kayan Tallafi, Domin Kaiwa Yankin Arewa Maso Gabas
Daga Bashir Gasau. Zauren haɗin Malaman Kano da ƙungiyoyin Musulunchi na jihar Kano, ya samar da kwamitin tattara kayan tallafi, domin kaiwa mutanen da Iftila’in ambaliyar ruwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya shafa. Sakataren Zauren Dakta Saidu Ahmad Dukawa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya …
Read More »