Home / Tag Archives: Zaɓen Ƙananan Hukumomi

Tag Archives: Zaɓen Ƙananan Hukumomi

Dalilin Kin Rantsar Da Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Ta Kano

Dalilin Kin Rantsar Da Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso Ta Kano

                Daga Bello Usman.   Har yanzu tsugune bata kare ba a jihar Kano duk da kammala zaɓen ƙananan hukumomi tare da rantsar da sabbin shugabannin, amma banda na karamar hukumar Kumbotso saboda rikicin shari’a. Ɗaya daga cikin ƴan takarar kujerar ne ya garzaya babbar kotun jihar saboda sauya sunansa da wani, abin …

Read More »

NNPP Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomin Kano Gaba-daya

NNPP Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomin Kano Gaba-daya

               Daga Bashir Gasau.   Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano, ta lashe kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 44 da kansiloli 484 a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a yau Asabar. Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) ce, ta ayyana jam’iyyar a matsayin wadda ta lashe zaɓen gaba ɗaya, a ta bakin …

Read More »

Yadda Take Wakana A Wurin Zaben Kananan Hukumomin Kano

Yadda Take Wakana A Wurin Zaben Kananan Hukumomin Kano

                      Daga Bello Usman. Al’ummar jihar Kano suna ci-gaba da kaɗa ƙuri’a, a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da ke gudana a yau Asabar. Jagoran Jamiyyar NNPP Na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kaɗa tasa ƙuri’ar a mazaɓarsa ta Kwankwaso, da ke karamar hukumar Madobi, harma ya ce zaɓen na …

Read More »

Zaben Kananan Hukumomi: Gwamnatin Kano Ta Sanya Dokar Hana Fita

Gwamnan Kano Amince Da Sabon Mafi Karancin Albashi

                Daga Bashir Gasau.   A kokarin da take yi na tabbatar da an gudanar da zaben kananan hukumomin jihar Kano cikin nutsuwa da kwanciyat hankali, Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita a fadin jihar. Kwamishinan Yada Labarai da harkokin cikin gida na jihar Kano, Baba Halilu Dantiye ne ya sanar …

Read More »

Zaben Kananan Hukumomin Kano: Zauren Hadin Kan Malaman Jihar Ya Aika Sako

            Daga Bello Usman.   Zauren Hadin Kan Malamai da Kungiyoyin Musulunci na Jihar Kano wato (Coalition of Ulama and Islamic Organisations in Kano State), ya yi kira na musamman akan muhimmancin zaman lafiya a yayin zaben kananan hukumomin jihar da za’a yi a gobe Asabar. Sakataren zauren Dakta Saidu Ahmad Dukawa ne ya sanar …

Read More »

Babbar Kotun Jihar Kano Tace KANSIEC Tana Da Ikon Gudanar Da Zabe

Babbar Kotun Jihar Kano Tace KANSIEC Tana Da Ikon Gudanar Da Zabe

               Daga Bashir Gasau.   Babbar Kotun jihar Kano ta ce hukumar zabe me zaman kanta ta jihar (KANSIEC), tana da ikon gudanar da zaben kananan hukumomin da za’a yi a gobe Asabar. Alkalin Kotun Mai Shari’a Sanusi Ma’aji ne ya tabbatar da hakan ta cikin wata takardar umarni (Court Order) da ya bayar a …

Read More »

Kotu Ta Hana Hukumar KANSIEC Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomin Kano

Kotu Ta Hana Hukumar KANSIEC Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomin Kano

             Daga Bello Usman.   Babbar Kotun tarayya dake Kano ta hana hukumar zabe ta Jihar Kano gudanar da zaben kananan hukumomin jihar. Alkalin Kotun Justice Simon Amobeda ne ya yanke hukuncin a jiya Talata, biyo bayan karar da wani ɗan jam’iyyar APC Honarabul Aminu Tiga da Jam iyyarsa ta APC suka shigar a gaban …

Read More »
Skip to toolbar