Daga Bashir Gasau. Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk, ya yabawa Gwamnatin jihar Zamfara a bisa irin ƙoƙarin da take yi, wajen magance matsalar tsaron da ke damun sassan jihar. Sarkin yayi wannan yabo ne, a yayin da ya karɓi baƙuncin tawagar Gwamnatin Jihar a Fadarsa dake Daura, inda ya ce ta …
Read More »Tag Archives: Zamfara
Ka Cikawa Talakawa Alƙawarinsu Maimakon Yawo Da Hankalinsu – Saƙon Jarman Gusau Ga Gwamnan Zamfara
Daga Bashir Gasau. Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Hassan Muhammad (Jarman Gusau), ya buƙaci Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dauda Lawal, da ya maida hankali wajen cika alƙawuran da ya yi wa Talakawan jihar, maimakon yawo da hankalin su. Jarman Gusau na wannan bayani ne, a sakamakon yadda ya ce “Gwamnan ya bar …
Read More »Iftila’i : Gwamnatin Zamfara Ta Bada Tallafin Naira Milyan 20 Ga Al’ummar Gummi
Daga Bashir Gasau. Gwamnatin Jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dakta Dauda Lawal, ta bada tallafin Naira Milyan 20 ga iyalan waɗanda Iftila’in kifewar Kwale-Kwale ta ritsa da su a ƙaramar hukumar Gummi. Muƙaddashin Gwamnan jihar Zamfara Mani Mal Mummuni Masamar Mudi ne ya miƙa tallafin, a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin Jihar …
Read More »Iftila’i : Kwale-kwale Ya Kife Da Mutum 40 A Jihar Zamfara
Daga Bello Usman. Wani mummunar hatsarin kwale-kwale yayi sanadin nutsewar fiye da mutum 40 a garin Gummi na jihar Zamfara. Shaidu sun tabbatar wa BBC cewa lamarin ya faru ne da safiyar yau Asabar, a mashayar ‘yan daga da ke gulbin Gummi. Jami’in yaɗa labarai na ƙaramar hukumar Abubakar Umar ya ce har ya zuwa …
Read More »Mun kashe Halilu Sububu Saura Bello Turji Da Sauran ‘Yan Ta’adda – Janar Musa.
Daga Bashir Gasau. Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce kwanakin ɗan bindiga, Bello Turji da sauran manyan ƴanbindiga da suka addabi ƙasar sun kusa ƙarewa, a daidai lokacin da sojoji suke ci-gaba da aiki a jihar Zamfara da sauran jihohin Arewa maso Yamma. Ya ce kashe Kachalla Halilu Sububu, wanda ƙasurgumin ɗan bindiga …
Read More »