Recent Posts

Gidauniyar USIR Ta Tallafawa Mutane 500 Da Kayan Sana’oin Dogaro Da Kai

Gidauniyar USIR Ta Tallafawa Mutane 500 Da Kayan Sana'oin Dogaro Da Kai

              Daga Bashir Gasau. Gidauniyar Ummu Salma Isyaka Rabi’u (USIR), ta tallafawa Mata da Matasa kimanin 500 da jari da kuma kayan Sana’oin dogaro da kai. Shugabar Gidauniyar ta Najeriya, Hajiya Ummu Salma Isyaka Rabi’u ce ta bayyana hakan a yayin taron kaddamar da kungiyar a yammacin yau Lahadi, inda ta ce sun bada …

Read More »

Tsawa Ta Hallaka Yara 14 Da Jikkata 34 A Uganda

Tsawa Ta Hallaka Yara 14 Da Jikkata 34 A Uganda

            Daga Bello Usman.   Akalla Yara 14 ne suka mutu a arewacin ƙasar Uganda, bayan da tsawa ta faɗa musu. Ƴan Sanda sun ce akwai kuma wasu yara 34 da suka ji rauni, inda bakwai daga cikinsu suke Asibiti cikin mawuyacin hali. Lamarin ya faru ne a jiya Asabar da yamma a lokacin ibada, …

Read More »

IHRC Ta Bukaci A Gyara Tsarin Shari’ar Najeriya, Domin Kare Haƙƙin Yara

IHRC Ta Bukaci A Gyara Tsarin Shari’ar Najeriya, Domin Kare Haƙƙin Yara

             Daga Bashir Gasau.   Hukumar kare hakkin Dan Adam ta Duniya wato International Human Right Commission (IHRC), ta bukaci a gyara tsarin Shari’ar Najeriya domin kare hakkin yara. Daraktan Hukumar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce …

Read More »
Skip to toolbar